ABNA24 : Tashar talabijin ta Presstv Tehran ta nakalto Saeed KhadinZadeh kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran yana fadar haka, a jiya asabar a dai-dai lokacinda ake cika shekaru 76 da jefa makaman nukliya a kan binrin Nagasaki na kasar Japan wanda Amurka ta yi a shekara 1945 a karshen yakin duniya na biyu.
A ranar 6 ga watan Augustan shekara 1945 ne Amurka ta jefa makaman nukliya na farko kan bil’adama a birnin Nagasaki wanda ya kashe mutane akalla mutane 140,000. Sannan ta sake jefa wani zuwa 70,000.
Daga karshe kakakn ma’aikatar harkokin wajen y ace dole kasashen duniya su takurawa kasar Amurka don kwamce damarata na makaman nukliya.
342/